Wednesday, March 25
Shadow

Hotuna: Kasar Yahudawan Israela ta sanar da kashe sojojin ta 3 a yakin da take da Falas-dinawa

Kasar Yahudawan Israela ta sanar da kashe mata sojoji 3 a ci gaba da yakin da take da Falas-dinawa.

Rahotanni sun ce an kashe sojojinne a Arewaci da kudancin gaza a jiya.

Karanta Wannan  An kashe sojojin Isra'ila huɗu a Rafah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *