Wednesday, October 9
Shadow

Adduar yaye damuwa

Kana fama da yawan damuwa?

Akwai addu’o’i wanda zaka iya yi wanda da yardar Allah zaka samu waraka.

Na farko dai idan kana da lokaci, babban maganin damuwa shine karatun Al-Qurani, Musamman idan kasan fassarar abinda kake karantawa.

Abu na biyu idan kai me yawan aiki ne ko baka cika samu ka zauna ba sosai.

Akwai addu’a da zaka iya yi kamar haka:

“La’ilaha illallahul Azimul hakim, la’ilahaillallahul hakimul karim, la’ilaha illallah, subhanallah, rabbussamawatis saba’i wa rabbul arshil azim, Alhamdulillahi Rabbil Alamin”

Kai ta maimaitawa iya iyawarka, insha Allahu za’a samu warakar damuwa.

Karanta Wannan  Addu'ar yayewar damuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *