Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya kaiwa tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami ziyara a ofishinsa.
Wadannan hotunane daga ganawarsu, babu dai karin bayani kan abinda suka tattauna.