Friday, December 5
Shadow

Hotuna: Wannan kyakkyawar budurwar na neman mijin aure, tace a taimaketa

Wannan kyakkyawar budurwar ta fito a shafinta na sada zumunta inda tace tana neman mijin aure a taimaka mata.

Budurwar me suna Duchess Osayimwense ta dauki hankula sosai:

Karanta Wannan  Ana rade-radin gwamnan jihar Naija yayi Murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *