Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Neymar yake baiwa Odegaard hakuri bayan an tashi wasansu

An hangi Neymar yana baiwa Martin Odegaard Hakuri bayan tashi daga wasansu na World Cup.

Da yawa dai sun jinjina yanda ‘yan wasan suka nuna halin dattako bayan kammala wasan inda sukai ta gaisawa da juna.

Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa: Gwamnatin Tarayya ta dakatar da fara karbar harajin kaso 15 akan man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *