Wednesday, January 15
Shadow

Hotuna:Kalli Yanda ‘yan Najeriya dake kasar Ingila suka fara zàngà-zàngà

‘Yan Najeriya dake kasar ingila tuni suka fara zanga-zanga ta tsadar rayuwa wadda za’a fara a gobe.

Masu zanga-zangar sun je ofishin Najeriya ne dake kasar ta ingila inda suka fara zanga-zangar.

Karanta Wannan  Abin da ya sa na fice daga jam'iyyar PDP - Bafarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *