Wata amarya ta dauki hankula bayan da aka ganta ta yi shiga tsirara-tsirara zuwa wajan daurin aurenta.
Amaryar dai ta saka irin doguwar rigarnan ce ta amare wadda har tana jan kasa amma an ga kamar sauran jikinta a waje.
Hakan ya jawo mata Allah wadai: