Wednesday, March 25
Shadow

Hotuna:Tsohon Mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya kaiwa Sarki Muhammad Sanusi II ziyarar mubaya’a

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya kaiwa me martaba Sarki Muhammad Sanusi II ziyarar Mubaya’a.

Wadannan hotunane daga ziyarar da ya kaiwa sarkin:

Karanta Wannan  Kalli: Hoton Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a wajan jana'izar Fafaroma Francis ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *