Tuesday, October 6
Shadow

Kalli: Hoton Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a wajan jana’izar Fafaroma Francis ya dauki hankula

An hango Sanata Godswill Akpabio da Bianca Ojukwu a Fadar Vatican wanda hoton ya dauki hankulan mutane a kafafen sadarwa.

Kakakin majalisar Dattijan da Karamar Ministar harkokin cikin gida, Bianca na daga cikin wadanda Najeriya ta aika su wakilce ta wajan jana’izar Fafaroma Francis.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da hotuna yanda dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya kai ziyara masallacin Sultan Bello Kaduna ya gana da Sheikh Gumi kuma ya raba abincin shan ruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *