Kasar Nijar ta fara mayar da saharar ta me cike da yashi zuwa gonakin Noma ta hanyar Fasahar Zamani.
Rahotanni sun ce an ware kadada 10000 dan noman abubuwa daban-daban irin su Dawa, Alkama, Masara da sauransu.
Kuma ana amfanine da fasahar zamani ta noman rani.