Friday, December 5
Shadow

Hukumar Kwastam a Najeriya ta kama Kwantena cike da Zqrmalùlun jakai har guda dubu goma

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga Hukumar Kwastam ta Najeriya tace sun kama Kwantena cike da Zarmalulun Jaki har guda dubu 10.

Shugaban hukumar Adewale Adeniyi ta bakin me magana da yawun hukumar, Abdullahi Maiwada ne ya bayyana hakan a wata sanarwa.

Yace sun kama kwantenarne a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja bayan samun bayanan sirri.

Yace wannan lamari ya sabawa doka dan kuwa an haramta safarar sassan jikin namun daji a Najeriya.

Yace sun mika zarmalulun jakin a hannun hukumar dake kula da muhalli watau (NESREA).

Yace wannan ba shine lamari irinsa na farko ba, a baya sun kama jakai da aku da sauransu wadanda aka so yin safararsu zuwa kasashen waje.

Karanta Wannan  Babban Hafsan Sojin Ƙasa ya bai wa dakarunsa wa’adin wata guda su kawar da ‘yan bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *