Friday, January 2
Shadow

Hukumar Sojojin Najeriya ta bukaci mutanen Sokoto su dawo da baraguzan BòmàBòmàn da kasar Amurka ta jefa

Hukumar sojojin Najeriya ta bukaci mutanen jihar Sokoto da su dawo da baraguzan bama-bamai wanda kasar Amurka ta Jefa.

Rahotanni sun ce wasu ‘yan gwangwan sun kwashe baraguzan bama-baman da Amurka ta jefa a jihar.

Saidai hukumar sojojin Najeriya tace mutane su dawo da wannan baraguzan Bama-baman dan akwai ma wanda basu tashi ba dan kada su cutar da mutane.

Hukumar sojojin ta nemi hakanne ta bakin kakakin hukumar a yayin da yake ganawa da manema labarai.

Karanta Wannan  Rikici Da Duminsa:Baka da ikon cire Gwamna Fubara, doka bata baka dama ba, Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gayawa Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *