Friday, December 26
Shadow

Idai mace tagari kake nema to gani kasamu. Saboda ni nasan kaina>>Inji wannan matshiyar

Matashiya me suna Fatima ta bayyana cewa, Idai mace tagari kake nema to gani kasamu. Saboda ni nasan kaina.

Saidai wasu sun ce mata yabon kai Jahilci ne.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya gana da Firaiministan kasar Netherlands ta waya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *