Friday, December 26
Shadow

Idan ba Gwamnatice ta daure mana Gìndy muke abìndà muke ba Allah ya Tsynè min Allbarka>>Inji Wani Tshàgyèràn Dhàjì

Wani bafulatani wanda dan Bindiga ne ya bayyana cewa Gwamnati ce ta daure musu gìndy suke abinda suka ga dama na ta’addanci.

Bidiyon bafulatanin tsohon Bidiyon ne amma saboda yawaitar hare-haren ‘yan Bìndìgà yasa ake ta kara yadashi a kafafen sada zumunta.

Yace Saniya bata Haifar Bindiga.

Karanta Wannan  Hukumar 'Yansandan jihar Nasarawa tacw ba masu Ghàrkùwà da mutanene aka gani ba, Màfàràutà ne daliban makaranta suka gani suka firgitasu sun dauka Masu Ghàrkùwà da mutanene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *