Wednesday, March 18
Shadow

Idan na Tsynè maka Albarka ba zaka kwana ba>>Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo

Tsohon Tsageran Naija Delta, Mujahid Asari Dokubo ya gargadi Rev. Ezekiel Dachomo da ya kuka ds kanshi kan karairayin da yake cewa anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya.

Ya gargadi faston da cewa ya daina tsinuwar da yakewa mutane dan shi idan ya mai tasa ba zai kwana ba.

Ya zargi Faston da jawo hankalin kasar Amirka zuwa Najeriya da karyar wai anawa Kiristoci Khisan Kyiyashi.

Yace Tinubu ba zai taba bari a yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi ba a Najeriya.

Karanta Wannan  Ana barazanar kkasheni saboda na yi magana akan Peter Obi>>Inji Me magana da yawun APC, Felix Morka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *