Friday, April 10
Shadow

Ikon Allah: Kalli Bidiyon yanda Sojojin dake cikin tawagar yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kaure da fada suna dukan Juna

A yau ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kai ziyara jihar Bayelsa.

A cikin tawagar motocin dake masa rakiya, an ga wasu sojoji sun tsaya a hanya suna dambe.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda da yawa ke cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Idan baku ganni ba kawai a dora daga inda na tsaya, inada makiya da yawa>>Saurari Hirar da aka yi da Ahmad Isa(Ordinary President)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *