Sunday, December 14
Shadow

Ina godiya ga Likitocin da suka min aikin kara girman Nònùwà da mazunai>>Inji Dan Daudu, Bobrisky, kalli Sabon Hoton da ya saki da mutane ke cewa tabbas ya koma mace sak

Shahararren dan Daudu, Idris Okuneye wanda aka bi sani da Bobrisky ya yiwa Likitoci ln da suka masa aikin kara girman nono godiya.

Bobrisky ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram inda yace yana godiya yanda suka kara masa girman nonuwa da hasken fata da gyaran labba da sauransu.

Sabon Hoton da ya saki yasa mutane na cewa tabbas ya koma mace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *