Friday, December 6
Shadow

Ina hada 2.4m duk shekara a harkar bara – Habib Ibrahim

Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa, amma yanzu ya ce abin ba kamar lokacin baya ba inda bai fi ya samu N90,000 zuwa N100,000 a kowane wata kamar yadda ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN

Karanta Wannan  Mutane a jihar Sokoto sun biya 'yan Bindiga Naira Biliyan 160 a matsayin kudin fansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *