Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yansanda da suka je wajan wani boka suna wanka da ruwa me datti dan neman tsaro

Bidiyon wasu ‘yansanda sun je wajan wani matsafi dan neman tsari sun dauki hankula.

An gansu suna kurbar wani ruwa me datti wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai matarsa ta gaishe da shugaban kasa, Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *