
Malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo ya bayyana cewa yana nan yana shirin zuwa Amurka dan nunawa shugaba Trump irin abinda Musulmai kewa Kirista.
Yace yana rokon Trump ya bashi dama ya je Amurka ya nuna masa hujjoji na abinda musulmai ke musu.
Ya bayyana cewa, Trump aikin Allah yake.