Thursday, June 5
Shadow

Ina Son In Sanar Al’ummar Jihar Katsina Da Ku Cewar “Shugaban Kasa Bola Tinubu Zai Zo Jihar Katsina Kuma Ya Kwana, Wanda Bai Taɓa Yi Ba A Cikin Jihohin Najeriya, Bayan Mahaifarsa Jihar Legas, Domin Taya Mu Murna Da Kuma Ƙaddamar Da Ayyuka. Ina Kira Ga Al’ummar Jihar Katsina Su Fito Tarbar Shugaban Kasa”.

Jihar Katsina Za Ta Zama Jiha Ta Farko A Cikin Jihohin Nijeriya Da Shugaba Tinubu Zai Zo Ya Kwana Tun Bayan Rantsar Da Shi, Banda Legas, Cewar Gwamna Dikko Radda

Ina Son In Sanar Al’ummar Jihar Katsina Da Ku Cewar “Shugaban Kasa Bola Tinubu Zai Zo Jihar Katsina Kuma Ya Kwana, Wanda Bai Taɓa Yi Ba A Cikin Jihohin Najeriya, Bayan Mahaifarsa Jihar Legas, Domin Taya Mu Murna Da Kuma Ƙaddamar Da Ayyuka. Ina Kira Ga Al’ummar Jihar Katsina Su Fito Tarbar Shugaban Kasa”.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Akwa-Ibom ta tilastawa ma'aikatan Lafiya shiga jarjejeniya da rantsuwa cewa idan ta dauki nauyinsu suka yi karatu ba zasu tsere zuwa kasashen waje ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *