Wednesday, April 1
Shadow

Inna Lillahi wa inna ilaihi raji’un: Ji mummunar Kalmar da wannan dan majalisar kasar Amurkar ya fada akan Musulunci

Wani dan majalisar kasar Amurka me suna Randy Fine ya yi kalamai marasa dadi akan Musulunci wanda suka jawo masa ruwan Allah wadai.

Ya wallafa cewa, idan aka basu zabi tsakanin Kqrè da musulmai zabin ba zai yi wahala ba.

Da yawa dai ciki hadda wadanda ba musulmai ba sun yi Allah wadai da wadannan kalaman nasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda sojojin Israyla suka budewa Falasdiynawa wuta suka kàshè 22 yayin da suka taru suna karbar Tallafin Abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *