INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Mahaifin Gwamnan Kogi Ya Rasu .

Allah ya yi wa mahaifin gwamnan jihar Kogi Alhaji Ahmed Momohsani Ododo rasuwa.
Marigayi Alhaji Ahmed Momohsani mahaifi ne ga Gwamnan jihar Kogi Usman Ahmed Ododo.
Ya rasu ya na da shekaru 83 a duniya.