
Shafin ma’aikatar harkokin cikin gida na Najeriya a dandalin X sun wallafa Bidiyon batsa wanda aka fi sani da Blùè Fìm.
Abin ya zowa mutane da mamaki ganin cewa shafine na gwamnati.

Saidai wasu sun ce me kula da shafinne ya manta bai canja shafinba ya ke ya wallafa wannan abin Kunya.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce da Allah wai da shagube.