Wàtà Mata A Jihar Kaduna Ta Śa A Ŕusa Màšàĺĺaçi Sabòdà Ana Ďàmùñta Da Ķaraŕ Ķiran Saĺlah.

Lamarin wanda yake aukuwa a yankin a titin Alimi dake Unguwar Sarki a jihar Kaduna, matar ta kai kara kotu, inda tsawoñ shekaru kenan ana fafatawa daga karshe kotun ta bada umarniñ a rusa masallacin nan da kwanaki dari.
Matar dai gidanta na makwàbtaka ne da masallacin.
Sadai a yàyin da ake zantawa da masallàtan unguwar Rariya ta jiyo suna bayyanà cewa tuñ kafin wa’adin da kotun ta bayar na rusa masallàcin ya cika, kwatsàm sai ga jami’an tsaro da masu ŕùśau sun zo domin ŕùsà masallàciñ a ranar Alhamis din da ta gabata.
“Mu da take damun mu da ķìda cikin dare ba mu damu ba, don haka Wallahi a shirye mùkè da mu ga wandà źài zo ya rusa masaĺlacin.
Akwai bukatar gwamnatin jihar Kaduna ta yi gaggawar shiga wannan lamari don ganin an kawo kaŕshèn wannañ matśalàŕ.