Friday, April 3
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon Yanda wani ya karya Azuminsa, ranar 2 ga wata saboda an masa Alkawarin Naira Dubu 10 kacal

Wannan wani ne da aka nuna Bidiyon sa yana karya Azuminsa a ranar 2 ga watan Ramadana, watau Jiya kenan.

A Bidiyon an ji wanda ya sashi ya karya Azumin na cewa zai bashi Dubu 10.

Ya bashi Biskit da Ruwa yasha kuma ya ci.

@abuaffan46

Wanan ba content bane dagaske natareshi dazu yakai dan iska wlh #goviral #trending #interview #fyp

♬ original sound – ✨abu-affan 001✅
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wata kalar halitta da wani mutum ya ajiye a gidansa yana tsafi da ita dan neman Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *