Friday, January 9
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Yanda wata mata ta rigamu gidan gaskiya tana tsaka da jawabi a ofis

Wannan wata baiwar Allah ce data rasu tana tsaka da Jawabi a ofishinta inda take godewa oganta.

Lamarin ya sa mutane fadar rayuwa ba tabbas.

https://twitter.com/i/status/2009355205780087056
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Idan na chire kaya na yi Tumbur a gaban su Gfresh da Mai Wushirya, sai su yi ta kokarin yin Alfasha dani, Addu'a ce ke kareni>>Inji Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *