Saturday, August 8
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ta tabbata Tshageran Daji Sunm aikha da Janar Muhammed Uba Lakhira

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Mayakan Kungiyar ÌŚWÀP a jihar Borno sun kama tare da Hallaka Janar din sojan Najeriya me suna Brigadier General Muhammed Uba.

Rahotanni a baya sun ce ya tsere daga hannunsu bayan sun yiwa tawagarsa harin kwantan Bauna suka kamashi.

Hukumar soji ta bayar da tabbacin cewa, ya koma sansaninsa a baya.

Saidai Kungiyar dake Ikirarin jìhàdì ta wallafa hotunansa sannan ta sanar da cewa ta halakashi.

Karanta Wannan  Gwamnoni da sarakunan Arewa sun yabawa ƙoƙarin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na kawo ƙarshen matsalar tsaro da samar da ayyukan raya ƙasa a Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *