Friday, April 18
Shadow

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Yayin Da Ahmed S. Nuhu Ke Cika Shekara 18 Da Rasuwa A Yau, Ita Kuma Mahaifiyasa Ta Rasu A Yau Din

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

“A daidai ranar da abokinmu Marigayi Ahmed S Nuhu yake çıka shekaru 18 da komawa ga Mahaliccinmu, ita kuma mahaifiyarsa Allah Ya yı mata rasuwa. Inda za a yi jana’izarta a garin Jos kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Muna addu’ar Allah Ya jikan ta, Ya gafarta mata kurakuranta, Ya sa Aljanna Madaukakiya ce makomarta. Idan ta mu ta zo kuma Allah Ya sa mu çıka da kyau da İmanı” kamar yadda shugaban hukumar tace finafinai, Abba El-Mustapha ya wallafa.

Karanta Wannan  Kuma Dai:Bayan karar data kai majalisar Dinkin Duniya, Sanata Natasha Akpoti ta sake komawa kotu kan dakatarwar da aka mata inda kotun tace majalisa ta mayar mata duka hakkokinta a matsayin Sanata idan ba haka ba zata daure Sanata Akpabio a gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *