Inter Milan ta yi waje rod da Barcelona, ta tsallaka zuwa wasan karshe a Champions League.

YANZU-YANZU: Magoya Bayan Real Madrid Sun Fita Daga Gidajen Kallo Da Farin Ciki Bayan Inter Milan Sun Yi Waje Rod Da Barcelona A Wasan Kusa Da Na Karshe Na Cin Kofin Zakarun Turai (4-3)