Sunday, June 28
Shadow

Wallahi na ji daga Majiya me karfi cewa, Biliyan 1 aka baiwa Davido ya zo Kano>>Inji Maiwushirya

Tauraron Tiktok, Idris, Maiwushirya ya bayyana cewa, ya ji daga majiya me karfi cewa, Biliyan 1 aka baiwa Davido ya je wajan Birthday a Kano.

Yace yawan kudin da aka kashe a wajan Birthday din sun kai Naira Biliyan 2 kenan.

Karanta Wannan  Garin Neman Gira... Wannan Matar kiris ya hana ta makance a yayin da taje yin gyaran gira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *