Friday, December 5
Shadow

Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI

Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI.

Allon sanarwar da aka kafa yayin zuwan shugaba Tinubu jihar Katsina wanda ya janyo cece-kuce musamman a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Za'a kara kudin wutar Lantarki a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *