Ma’aikatar lafiya ta Lebanon ta ce Isra’ila ta kashe mutum aƙalla 100 a wasu hare-hare ta sama da ta kai ƙasar.
Hakan na kunshe ne cikin sabbin alkaluma da ma’aikatar ta fitar, inda ta ce an kuma jikkata mutum sama da 400.