Friday, December 5
Shadow

Israyla ta kaiwa tashar Nùkiliya din kasar Ìràn mafi tsaro hari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga kasar Iran na cewa, jiragen yakin kasar Israyla na ci gaba da ludugen wuta a kasar.

Rahotanni sun ce yanzu haka jiragen sun yiwa tashar Nùkiliya mafi tsaro a kasar Iran me suna FORDO luguden bamabamai inda rahotanni suka ce an ji karar fashewar abubuwa har sau biyu.

Ita dai wannan tashar Nokiliya a karkashin kasa take kuma an ginata ne da cewa bam din Buñkèr Bustèr ba zai iya lalata ba watau bam me tono kasa.

Rahotanni sin ce taba wannan gurin zai iya harzuka kasar Ìran matuka.

Karanta Wannan  Ministan ilimin Najeriya na so a faɗaɗa shirin NYSC zuwa shekara biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *