Wednesday, January 15
Shadow

Iya Yawan Yin “Mining” Ɗinka, Iya Talaucinka, Inji Naziru Sarkin Waƙa

Iya Yawan Yin “Mining” Ɗinka, Iya Talaucinka, Inji Naziru Sarkin Waƙa

Maganar Mawaƙin na cigaba da jawo cece-kuce da kuma zazzafar muhawara musamman a tsakanin matasa.

Ko me.za ku ce akan wannan magana ta Sarkin Waƙa?

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Bayan haihuwar 'ya'ya 2, Tauraron mawakin Najeriya, Davido da budurwarsa, Chioma zasu je a daura musu aure a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *