
Iyalina sunce matsin Yayi Yawa in Aje Mukamina Kada A Kashe ni, Kamar Yanda Aka Kashe Thomas Sankara: Nace Masu A A Koda na Mutu To Tabbas Na Mutu ne Wurin ceto Al’ummar mu.
Shugaban kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Tabbas Kowa Yasan Akwai Kalubale Mai Yawa A Gaban Sa, A Halin Yanzu Kawai Muna Yimasa Addua Allah Ya kara Bashi Kariya.