Friday, December 5
Shadow

Jam’iyyar APC ta lashe zaben cike gurbi na Ghari/Tsanyawa, Kano

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Jam’iyyar APC ta lashe zaben cike gurbi na Ghari/Tsanyawa, Kano.

Baturen zabe, Professor Muhammad Waziri na jami’ar Bayero dake Kano ne ya bayyana Garba Gwarmai na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 31,472.

Yayi nasara ne akan dan takarar jam’iyyar NNPP, Yusuf Maigado, wanda ya samu kuri’u 27,931.

Karanta Wannan  Kalli hotunan mata 'yan kwallon kasar Zimbabwe da mutane ke cewa suna kama da maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *