Jam’iyyar NNPP a Kano ta baiwa manyan ‘ya’yan ‘yan majalisar Jihar da suka rigamu gidan gaskiya tikitin tsayawa takarar maye gurbin iyayensu ba tare da hamayya ba.
‘yan majalisar su biyu ne suka rasu a rana daya.
Saidai wasu na ganin wannan ba Dimokradiyya bace dan wai Mulki ba gado bane.

