Thursday, October 15
Shadow

Dan siyasa daga jihar Jigawa ya dauki hankula bayan rabawa matasa tallafin Robobi

Wannan wani dan siyasa ne daga jihar Jigawa daya dauki hankula bayan rabawa mutane tallafin Robobi.

An ga an rubuta sunansa a jikin Robobin.

Karanta Wannan  Mashaya giya sun yi barazanar fara zanga-zanga muddin gwamnati bata rage farashin giyar ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *