Sunday, April 5
Shadow

Ji Abinda Arteta yace bayan da Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton

Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton da ci 2-1 wanda ya fitar da ita daga gasar cin kofin FA Cup.

A martaninsa bayan wasan, Kocin Arsenal Arteta ya bayyana cewa, ba zai soki yaransa ba.

Yace sun shafe watanni 9 suna kokari ma kungiyar dan sun yi rashin nasara a wannan wasan ba zai sokesu ba, yace amma shine ya dauki alhakin wannan rashin nasara.

Karanta Wannan  Hukumar babban birnin tarayya Abuja, ta fara karbar Haraji daga masu amfani da Janareta saboda damun mutane da karansa ke yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *