Friday, July 17
Shadow

Ji Abinda Arteta yace bayan da Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton

Arsenal ta yi rashin nasara a hannun Southampton da ci 2-1 wanda ya fitar da ita daga gasar cin kofin FA Cup.

A martaninsa bayan wasan, Kocin Arsenal Arteta ya bayyana cewa, ba zai soki yaransa ba.

Yace sun shafe watanni 9 suna kokari ma kungiyar dan sun yi rashin nasara a wannan wasan ba zai sokesu ba, yace amma shine ya dauki alhakin wannan rashin nasara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu Qur'ani ya gaya mana sunansa fiye da sau 50, Dan haka nace Kiristoci su bude baibul su nunamin guri daya da baibul yace sunana Baibul, ni kuma na yi Alkawarin zan koma Kirista>> Inji Wannan malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *