Friday, December 26
Shadow

Ji Farashin Dala a yau

Farashin da ake sayen dalar Amurka a yau, 20 ga watan October na shekarar 2025 shine Naira ₦1,468–₦1,475 a tsakanin bankuna.

Daga CBN kuma ana sayenta akan Naira, ₦1,467.43 kan kowace dala.

Sai kuma a kasuwar canji ana sayen dalar akan Naira ₦1,480 — Sell ₦1,500 

Karanta Wannan  Babu Yunwa a Najeriya>>Inji Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *