Wednesday, March 4
Shadow

Ji irin Mùgùn abin da wata ‘yar Bariki tawa wani da ya shiga dakin otal da ita

Wata ‘yar Bariki da suka shiga dakin Otal ita da wani a Abuja ta tafka masa mummunar sata.

Sin shiga Otal dinne ranar Alhamis, inda rahotanni sukace mutumin be ankara ba sai tashi yayi yaga babu wayarsa da mota da Laptop.

Cikin gaggawa ya sanar da masu kula da Otal din inda aka sanar da ‘yansanda.

Kakakin ‘yansandan Abuja,  SP Josephine Adeh ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace suna kan bincike.

Karanta Wannan  Ya kamata Najeriya ta gina katanga a kan iyakokinta>>Inji Shugaban Sojojin Najeriya, Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *