Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon wani Birthday da aka yi a Kano wanda akace ba’a taba yin irinsa ba

Wani Birthday da wani mutum yawa ‘ya’yansa a Kano ya jawo cece-kuce sosai.

Birthday din an kashe kudi iya kudi inda masu hasashe ke cewa yawan kudij da aka kashe sun haura Naira Biliyan 1.

Hakanan an gayyato mawaka daga Arewa da kudancin Najeriya da suka hada da Ali Jita, da Davido da sauransu.

@ejarrx__cut

Allegedly 900 million was spent on this birthday party

♬ Hmmm (feat. Davido) – Chris Brown
Karanta Wannan  Jadawalin yanda Rukunin Gasar World Cup yake a yanzu bayan kammala wasannin zagaye na biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *