Thursday, July 16
Shadow

Ji Sautin Murya: Tinubu ba kudi ya bani na masa yakin neman zabe ba, tunda na sanshi ba ko ruwan Fiya wata bai taba bani kudi na siya ba>>Inji Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, ba kudi Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bashi ya masa yakin neman zabe ba.

Yace shi tunda yasan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bai taba bashi ko sisi ba ko da kudin siyen Pure Water.

Yace amma ba zai iya rantsuwa akan sauran wadanda sukawa Tinubu yakin neman zabe ba amma shi dai ba’a bashi ko sisi ba.

Karanta Wannan  Mun yi Namijin kokari wajan kubutar da Daliban jihar Kebbi, Ina jinjinawa jami'an tsaron mu>>Inji Ministan Tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *