
Rahotanni sun bayyana cewa, Dan gidan tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami, Abubakar Abdulaziz Malami, ya kwanta Rashin Lafiya bayan da aka kaisu gidan yarin Kuje.
Rahotanni sun ce an garzaya dashi asibitin dake cikin gidan yarin inda aka bashi Kulawa.
Abubakar Malami dai an kulleshi tare da dansa da matarsa a cikin gidan yarin.