
Rahotanni daga jihar Legas na cewa, wani Mahaukaci ya kwace Bindigar Wani Soja a Legas din ta dirkawa sojan Harsashi ya kasheshi.
Lamarin ya farune a Agbowa community, dake Ikorodu expressway a Legas din.
An yi kokarin jin ta bakin ‘yansandan jihar amma lamarin ya ci tura.