Sheikh Muhammadul Mahy Cisse Ya bada tallafin raguna 462 ga mabukata Madinatu Kaulaha domin gudanar da sallah babba.
Allah Ya saka masa da alkairi, Ya ba mu ikon koyi da su. Amin Ya Allah.