Wednesday, November 4
Shadow

Jikan Shehu Ibrahim Inyass Ya Bada Tallafin Ragunan Layya Guda 462 Ga Mabukata

Sheikh Muhammadul Mahy Cisse Ya bada tallafin raguna 462 ga mabukata Madinatu Kaulaha domin gudanar da sallah babba.

Allah Ya saka masa da alkairi, Ya ba mu ikon koyi da su. Amin Ya Allah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ina da Otal mutane suka daina zuwa, shine na mayar dashi gidan Qaruwai, a yanzu ina samun dubu dari 3 duk rana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *