Sunday, December 14
Shadow

Ka je Kotu: Sanata Natasha Akpoti ta gayawa Sanata Godswill Akpabio bayan da yace ta bayyana hujjarta na cewa ya nemeta da lalata

Sanata Natasha Akpoti ta bayyanawa kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio cewa ya tafi kotu idan yana son ta bayyana shaidar cewa ya nemeta da lalata.

Tace kotu ce kadai zata iya tursasa ta ta bayyana hujjojin zargin da take masa.

Ta bayyana hakane biyo bayan neman da Sanata Godswill Akpabio yayi ta bakin lauysanda cewa Sanata Natasha Akpoti ta bayyana hujjar cewa ta nemeta da lalata.

Karanta Wannan  Ku yi hattara da abinda kuke dorawa a kafafen sadarwa, yanzu Haka Gwamnati ta kulle shafuka Miliyan 13 da suka dora abubuwan da basu dacw ba a Soshiyal Midiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *